Posts

Amfanin Neem: Tsire-tsire Mai Ban Mamaki da Amfani ga Lafiya

Image
Neem (Azadirachta indica) , tsire-tsire ne mai yawan amfani wanda aka sani da 'darajar zinariya' a cikin magungunan gargajiya. Ana samun neem a kasashe masu zafi kamar Najeriya, Indiya, da wasu sassan Asiya, kuma yana daga cikin tsire-tsiren da suka shahara wajen magance cututtuka da yawa. A yau, za mu kalli wasu daga cikin amfanin neem da yadda za a iya amfani da shi wajen inganta lafiyarka. 1. Inganta Lafiyar Fata : Neem yana dauke da sinadarai masu kashe Ζ™wayoyin cuta (antibacterial) da masu kashe cututtuka na fata (antifungal), wanda ke taimakawa wajen magance cututtuka kamar kurajen fuska, eczema, da kuma dandruff. Ana iya amfani da man neem ko foda daga ganyen neem wajen yi wa fata magani. Zaka iya haΙ—a man neem da ruwan rose ko yogurt don yin mask na fuska wanda zai taimaka wajen tsabtace fata da kuma hana kuraje fitowa. 2. Taimakawa wajen Magance Ciwon Suga: An dade ana amfani da neem wajen magance ciwon suga saboda yana taimakawa wajen rage yawan glucose a jin...

YADDA AKE HADA MAGANIN KARIN GIRMAN NONO

Image
Abubuwan da ake kira "maganin Ζ™ara girman nono" sun zama ruwan dare a cikin al'ummar mu, amma yana da muhimmanci a san cewa yawancin waΙ—annan magungunan ba a tabbatar da ingancinsu ta hanyar kimiyya ba, kuma suna iya kasancewa suna da haΙ—ari ga lafiyar mutum. Duk da haka, zan bayyana wasu kayan gargajiya da ake yawan amfani da su, amma yana da mahimmanci a tuntuΙ“i likita kafin amfani da kowanne irin magani. 1. Hulba (Fenugreek)   Yadda ake yi:      - A samu hulba (fenugreek seeds) kimanin cokali uku (3 tablespoons).      - A jika su cikin ruwa na tsawon awanni 8-12 (akwai damar a bar su dare Ι—aya).      - Bayan sun jiku, a tace ruwan sannan a shanya ko a nika su su zama gari.      - A sa wannan garin cikin man zaitun ko man kwakwa (coconut oil).      - A na shafawa akan nono a hankali a kowacce rana, musamman lokacin da mutum yake shiri na kwanciya barci.         Ka'idar amfani:  ...

YANDA BLOCKCHAIN YAKE AIKI

Image
 Yanda Blockchain Yake Aiki: Zanyi wannan rubutun ne saboda abin da yake faruwa da TON Blockchain chikin kwanaki biyun nan, har zuwa yanzu da nake wannan rubutun. Sannan zanyi misali da bankuna domin saukaka fahimta. Bari mu fara da gwari-gwari: Misali, ace dukkanin bankunan da muke dasu a Nijeriya kowannensu blockchain ne, kamar ace GTBank shine Ethereum blockchain, Zenith Bank shine Solana, UBA shine Tron, Access Bank shine BSC, da sauransu. Kuma dai mun sani cewa blockchain yana zama chikakkene idan ya hada wasu manyan diraku (pillars) uku, wato DECENTRALISATION, SECURITY da SCALABILITY. Kenan, zamu iya cewa dukkanin bankunan (blockchains) din nan dole ya kasance sun hada wayannan dirakun (pillars). Bari mu dauki daya daga chikin wayannan dirakun, wato SCALABILITY. Scalability a blockchain yana nufin saurin tura transaction. Ma'ana, idan muka koma kan bankunan chan (blockchains), scalability dinsu yana nufin yanda suke saurin tura kudi daga banki zuwa banki. Misali, kowanne b...

SIRRIN JALABI MAI KARFI

Image
Assalamu alaikum masoya Annabi Muhammad S.A.W Yau ma na sake taho muku da wata faida mai girma wallahi duk wanda ya rike wannan sirrin to insha Allahu zaiga budi sosai a rayuwarshi Wannan sirri ne da ya samo asali daga gun manyan malaman mu  Yadda ake aikin Da farko zaka samu wayan nan bakur Ι—in LUBBAN ZAKAR, JAWI DA KUMA MUSƊAKA  Ranar Alhamis ake fara aikin da daddare kuma ana gama shi ranar Laraba Kullum da daddare ana wuridin YA GANIYYU YA RAZZAQU YA AHAMUN SAQAKUN HALA'UN YASSUN YA AMLAHALAMAHUDAIDISHIN KUNFAYAKUN kullum Ζ™afa 7777 har tsawon kwana 7 kuma in kanayin wuridin zaka kunna wadannan bakur Ι—in yana tashi da hayaΖ™i wallahi wallahi wallahi wannan sirrin bana wasa bane Muawiya Muzzy Foundation  08149299509

SHA YANZU MAGANI YANZU

Image
SHA YANZU MAGANI YANZU (NIHAL HONEY) Natabayin bayanin Maganin nan a tsohon account dinmu wanda akayi mana hacking 😭 Wannan ingantaccen maganine wanda aka hadashi da ingantattun itatuwa, masu matukar amfani sosai A zahirin Gaskiya babu Wacce muka taba bawa Maganin nan ta kushe dan duk Wacce muka bawa sai godiya Masha Allah πŸ˜‡πŸ˜‡ Abun burgewa shine wannan Maganin yana tattare da Maganin sanyi Musamman saboda matan da basu cika jin magani ba shiyasa Maganin nan yakasance yanada matukar karfin gaske Ga masu bukata zasu iya tuntubar nambar eayarki ko kuma suyi mana magana ta whatsapp 08149299509 πŸ™πŸ™πŸ™

CHINGAM NA MATA

Image
CHINGAM NA MATA🌹🌹🌹 Kafin in fara bayanin wannan cingam ina so idanyi jan hankali kadan Wannan chingam din bama sayarwa samari ❌❌❌ sai mata, matan Ma na aure Domin samari suna amfani dashi wajen yiwa yan mata fyade😳 Allah ya kiyaye 😭😭 Wannan chingam din yanada matukar amfani sosai ga mata musamman wayanda suke karancin shaawa wayanda suna daukan lokaci kafin shaawarsu yatashi, to uwargida in kinsan kinada irin wannan matsalar to ki jarraba wannan chingam din kisha mamaki πŸ™„πŸ™„ Muna bada sari kuma muna sayarda daidai Ga masu bukatar sari zasu iya tuntubar mu Akan wannan layin ko kuma suyi magana ta whatsapp 08149299509 dama wasu sauran kayan mata masu inganci Kayanmu suna isa akan lokaci ga customomin mu Mun godeπŸ™

MAGANIN TOILET INFECTION

Image
Ina maza da mata masu fama da TOILET INFECTION 😳😳 TOILET INFECTION cutace Wanda yakesa mutun yake ganin farin ruwa yana fitowa ta gabanshi ko kuma kaikayin gaba wanda hakan yakan iya jawo matsalar hana haihuwa ga ya Mace na miji kuma yana kashe masa karfin gaba Wanda in har yayi worse zakaga farin ruwan nan yakoma baki kuma mai wari 😭😭, Wannan ingantaccen maganine kuma sahihi😊 wanda a kowanne kwali ana samun sachet 8 achiki Zaku iya tuntubar mu ta wannan nambar domin yin order 08149299509 kuma zaa kawo maka har inda kake Zaku iya tuntubarmu ta whatsapp 08149299509