SIRRIN JALABI MAI KARFI
Assalamu alaikum masoya Annabi Muhammad S.A.W Yau ma na sake taho muku da wata faida mai girma wallahi duk wanda ya rike wannan sirrin to insha Allahu zaiga budi sosai a rayuwarshi
Wannan sirri ne da ya samo asali daga gun manyan malaman mu
Yadda ake aikin
Da farko zaka samu wayan nan bakur Ιin LUBBAN ZAKAR, JAWI DA KUMA MUSΖAKA
Ranar Alhamis ake fara aikin da daddare kuma ana gama shi ranar Laraba
Kullum da daddare ana wuridin YA GANIYYU YA RAZZAQU YA AHAMUN SAQAKUN HALA'UN YASSUN YA AMLAHALAMAHUDAIDISHIN KUNFAYAKUN kullum Ζafa 7777 har tsawon kwana 7 kuma in kanayin wuridin zaka kunna wadannan bakur Ιin yana tashi da hayaΖi wallahi wallahi wallahi wannan sirrin bana wasa bane
Muawiya Muzzy Foundation
08149299509
Muna da bukatar sirrin rike mijin.
ReplyDeleteSirrin samun kudi.
Sirrin Tabbatyada.